ZAƁEN 2023: Inà tabbatar makú da céwa zan cí zaɓén 2023 - Céwar Bóla Tìnúbú
Zan sauƙaƙéwa Al'ummar Nájeriya rayuwa, zan yaki ta'addanci zan yi Gwamnatin da zata toshe duk wata hanyar cuwa-cuwa da ake amfani dashi ana kwashe kudin jama'a kuma zamu yi amfani da kimiyya da fasaha wajen bunkasa tattalin arziki domin jin dadin yan Najeriya
Dokin karfe tace "Tinubu ya fadi haka ne yanzu a wajen taron bunkasa tattalin arzikin Kaduna kashi na 7 wato KADINVEST7.0"
No comments:
Post a Comment