Sunday, October 23, 2022

Nageriya na buƙatar agajin gaggawa.

 Ƴ






an Nigeriya sama da miliyan biyu da rabi ne ke buƙatar agajin gaggawa. - UNICEF

✍️ Abdul Gaffar Isah

Yan Nigeriya fiye da miliyan biyu da rabi ne ke buƙatar agajin gaggawa, kuma kashi 60 cikin 100 yara ne ƙanana, a cewar hukumar dake kula da yaran ta majalisar dinkin duniya UNICEF.

UNICEF tayi gargadin cewa adadin na iya ƙaruwar kamuwa da haɗarin cututtuka daake ɗauka ta ruwan sha, da nutsewa cikin ruwa, da rashin abinci me gina jiki sakamakon mummunar ambaliya da aka fuskanta ashekaru goman da suka gabata.

No comments:

Post a Comment